Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 17:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan taron jama'ar Isra'ila suka tashi daga jejin Sin, suna tafiya daga zango zuwa zango bisa ga umarnin Ubangiji. Suka yi zango a Refidim, amma ba ruwan da jama'a za su sha.

Karanta cikakken babi Fit 17

gani Fit 17:1 a cikin mahallin