Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 16:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da safe za ku ga ɗaukakar Ubangiji, gama ya ji gunagunin da kuka yi a kansa, gama wane, mu, da za ku yi gunaguni a kanmu?”

Karanta cikakken babi Fit 16

gani Fit 16:7 a cikin mahallin