Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 16:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lura fa, Ubangiji ne ya ba ku ranar Asabar, domin haka a rana ta shida yakan ba ku abinci na kwana biyu. Kowanne ya yi zamansa a inda yake. Kada kowa ya bar inda yake a rana ta bakwai ɗin.”

Karanta cikakken babi Fit 16

gani Fit 16:29 a cikin mahallin