Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Haruna yake magana da taron jama'ar, suka duba wajen jeji, sai ga ɗaukakar Ubangiji ta bayyana a cikin girgije.

Karanta cikakken babi Fit 16

gani Fit 16:10 a cikin mahallin