Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masarawa kuwa, da dukan dawakan Fir'auna, da karusai, da mahayan dawakansa, da askarawansa, suka bi su, suka ci musu a inda suka yi zango a bakin bahar, kusa da Fi-hahirot wanda ya fuskanci Ba'alzefon.

Karanta cikakken babi Fit 14

gani Fit 14:9 a cikin mahallin