Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 14:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Musa ya miƙa hannunsa bisa bahar, sai Ubangiji ya sa iskar gabas mai ƙarfi ta tsaga bahar, ta tura ta baya, ta yi ta hurawa dukan dare har bahar ta bushe, ruwan kuwa ya dāre.

Karanta cikakken babi Fit 14

gani Fit 14:21 a cikin mahallin