Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ce wa jama'a, “Kada ku tsorata, ku tsaya cik, ku ga ceton Ubangiji, wanda zai yi muku yau, gama Masarawan nan da kuke gani yau, ba za ku ƙara ganinsu ba faufau.

Karanta cikakken babi Fit 14

gani Fit 14:13 a cikin mahallin