Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 11:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Fir'auna ba zai kasa kunne gare ka ba, sai na ƙara aikata waɗansu mu'ujizai cikin ƙasar Masar.”

Karanta cikakken babi Fit 11

gani Fit 11:9 a cikin mahallin