Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan dukan fādawanka za su zo wurina su fāɗi a gabana suna cewa, ‘Ka fita, kai da dukan jama'arka!’ Sa'an nan zan fita.” Daga nan sai Musa ya fita daga gaban Fir'auna a husace.

Karanta cikakken babi Fit 11

gani Fit 11:8 a cikin mahallin