Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 7:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su waɗanda suka shiga, namiji ne da ta mace na kowane taliki, suka shiga jirgin kamar yadda Allah ya umarce shi. Sai Ubangiji ya kulle jirgi daga baya.

Karanta cikakken babi Far 7

gani Far 7:15-16 a cikin mahallin