Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

su da kowace dabbar jeji bisa ga irinta, da dukan dabbobin gida bisa ga irinsu, da kowane mai rarrafe wanda yake rarrafe bisa ƙasa, bisa ga irinsa, da kowane tsuntsun gida da na jeji wanda yake numfashi.

Karanta cikakken babi Far 7

gani Far 7:14 a cikin mahallin