Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 47:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka bar mu mu mutu, ka yi wata dabara! Kada ka bari mu rasa gonakinmu. Ka musaye mu da abinci, mu da gonakunmu. Mu kuwa za mu zama bayin Fir'auna, ka kuma ba mu iri domin mu rayu, kada mu mutu don kuma kada ƙasar ta zama kango.”

Karanta cikakken babi Far 47

gani Far 47:19 a cikin mahallin