Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 47:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da wannan shekara ta ƙare, sai suka zo wurinsa a shekara ta biyu, suka ce masa, “Ranka ya daɗe. Ba za mu ɓoye wa shugabanmu ba cewa kuɗinmu duka mun kashe, garkunan dabbobin kuma sun zama naka. Banda jikunanmu da gonakunmu, ba kuwa abin da ya rage mana.

Karanta cikakken babi Far 47

gani Far 47:18 a cikin mahallin