Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 37:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin kuwa, ashe, Madayanawa sun riga sun sayar da shi a Masar ga Fotifar, sarkin yaƙin Fir'auna, shugaba na masu tsaron fādar Fir'auna.

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:36 a cikin mahallin