Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 37:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan 'ya'yansa mata da maza suka tashi domin su ta'azantar da shi, amma ya ƙi ta'azantuwa, yana cewa, “A'a, a Lahira zan tafi wurin ɗana, ina baƙin ciki.” Haka mahaifinsu ya yi kuka dominsa.

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:35 a cikin mahallin