Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 27:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da Ishaku ya tsufa, idanunsa kuma suka yi duhu har ba ya iya gani, sai ya kira Isuwa babban ɗansa, ya ce masa, “Ɗana!”Sai ya amsa, “Ga ni nan.”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:1 a cikin mahallin