Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 24:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce masa, “Shigo, ya mai albarka na Ubangiji, don me kake tsaye a waje? Gama na shirya gida da wuri domin raƙuma.”

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:31 a cikin mahallin