Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 24:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya ga zoben da mundaye da suke hannuwan 'yar'uwarsa, sa'ad da kuma ya ji maganar Rifkatu 'yar'uwarsa cewa, “Ga abin da mutumin ya faɗa mini,” sai ya je wurin. Ya kuwa same shi yana tsaye wajen raƙuma kusa da rijiyar.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:30 a cikin mahallin