Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta ce wa Ibrahim, “Ka kori wannan baiwa da ɗanta, gama ɗan baiwan nan ba zai zama magaji tare da ɗana Ishaku ba.”

Karanta cikakken babi Far 21

gani Far 21:10 a cikin mahallin