Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka, Lutu ya zaɓar wa kansa kwarin Urdun duka, Lutu kuma ya kama hanya ya nufi gabas. Haka fa suka rabu da juna.

Karanta cikakken babi Far 13

gani Far 13:11 a cikin mahallin