Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lutu ya ɗaga idanunsa sama ya dubi kwarin Urdun, ga shi kuwa da dausayi mai kyau ƙwarai, sai ka ce gonar Ubangiji, kamar ƙasar Masar wajen Zowar, tun kafin Allah ya hallaka Saduma da Gwamrata.

Karanta cikakken babi Far 13

gani Far 13:10 a cikin mahallin