Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka faɗa wa wakilan sarki da masu mulkin Yammacin Kogin Yufiretis umarnan sarki. Su kuwa suka taimaki mutane, da kuma Haikalin Allah.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:36 a cikin mahallin