Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda fa suka komo daga zaman talala, suka miƙa wa Allah na Isra'ila hadaya ta ƙonawa, da bijimai goma sha biyu domin dukan Isra'ila,da raguna tasa'in da shida, da 'yan raguna saba'in da bakwai. Suka kuma miƙa hadaya don zunubi da bunsurai goma sha biyu. Dukan wannan ya zama hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:35 a cikin mahallin