Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku riƙe su, ku yi tsaronsu, har lokacin da za ku kai su a gaban manyan firistoci, da Lawiyawa, da shugabannin gidajen kakanninku na Isra'ila a Urushalima, a shirayin Haikalin Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:29 a cikin mahallin