Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ce musu, “Ku tsarkaka ne ga Ubangiji, kayayyakin kuma tsarkaka ne, azurfa da zinariya sadaka ce ta yardar rai ga Ubangiji Allah na kakanninku.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:28 a cikin mahallin