Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake Allah yana tare da mu, sai suka kawo mana mutum mai ganewa daga 'ya'yan Mali ɗan Lawi, ɗan Isra'ila. Sunan mutumin Sherebiya, da 'ya'yansa da 'yan'uwansa, su goma sha takwas ne.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:18 a cikin mahallin