Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma aike su zuwa wurin Iddo, shugaba a Kasifiya. Na faɗa musu abin da za su faɗa wa Iddo a Kasifiya da 'yan'uwansa ma'aikatan Haikali, wato ya aiko mana waɗanda za su yi hidima a Haikalin Allahnmu.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:17 a cikin mahallin