Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Zarubabel, da Yeshuwa, da shugabannin gidajen kakannin Isra'ila suka ce musu, “Ba abin da za ku yi tare da mu na ginin Haikalin Allahnmu, amma mu kaɗai za mu yi wa Ubangiji Allah na Isra'ila, gini kamar yadda sarki Sairus, wato Sarkin Farisa, ya umarce mu.”

Karanta cikakken babi Ezra 4

gani Ezra 4:3 a cikin mahallin