Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai suka tafi wurin Zarubabel, da shugabannin gidajen kakanni, suka ce musu, “Ku yarda mana mu yi ginin tare, gama muna yi wa Allahnku sujada kamar yadda kuke yi, muna kuma ta miƙa masa sadaka tun kwanakin Esar-haddon, Sarkin Assuriya, wanda ya kawo mu nan.”

Karanta cikakken babi Ezra 4

gani Ezra 4:2 a cikin mahallin