Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 4:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Manya manyan sarakuna sun yi sarauta a Urushalima, waɗanda suka yi mulki a kan dukan lardin Yammacin Kogi, waɗanda aka biya su haraji, da kuɗin shiga da fita na kaya, da kuɗin fito.

Karanta cikakken babi Ezra 4

gani Ezra 4:20 a cikin mahallin