Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ba da umarni, aka bincika, aka kuwa tarar, cewa wannan birni ya tayar wa sarakuna a dā, an yi tawaye da hargitsi cikinsa.

Karanta cikakken babi Ezra 4

gani Ezra 4:19 a cikin mahallin