Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya sani fa, idan an sāke gina birnin, aka kuma gama garun, ba za su biya haraji ko kuɗin shiga da fita na kaya ko kuɗin fito ba, baitulmalin sarki za ta rasa kuɗi ke nan.

Karanta cikakken babi Ezra 4

gani Ezra 4:13 a cikin mahallin