Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Muna sanar da sarki, cewa Yahudawan nan waɗanda suka fito daga gare ka suka zo wurinmu, sun tafi Urushalima, suna sāke gina mugun birnin nan na tawaye, sun fara gina garun, ba da jimawa ba za su gama ginin.

Karanta cikakken babi Ezra 4

gani Ezra 4:12 a cikin mahallin