Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 2:62 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka bincika littafin asalin kakanninsu, amma suka ga ba su a ciki. Don haka aka mai da su ƙazantattu, ba a yarda musu su yi aikin firist ba.

Karanta cikakken babi Ezra 2

gani Ezra 2:62 a cikin mahallin