Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 2:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zuriyar Shallum, da ta Ater, da ta Talmon, da ta Akkub, da ta Hatita, da ta Shobai, su ne zuriyar matsaran ƙofa, yawan mutanensu duka ɗari da talatin da tara.

Karanta cikakken babi Ezra 2

gani Ezra 2:42 a cikin mahallin