Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun komo tare da Zarubabel, da Yeshuwa, da Nehemiya, da Seriya, da Re'elaya, da Mordekai, da Bilshan, Misfar, da Bigwai, da Rehun, da Ba'ana.Ga jerin iyalan Isra'ila, da yawan waɗanda suka komo na kowane iyali daga zaman talala.

Karanta cikakken babi Ezra 2

gani Ezra 2:2 a cikin mahallin