Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 10:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ezra kuwa ya tashi, ya sa firistoci da suke shugabanni, da Lawiyawa, da dukan mutanen Isra'ila su rantse, cewa za su yi abin da aka ce. Sai suka yi rantsuwar.

Karanta cikakken babi Ezra 10

gani Ezra 10:5 a cikin mahallin