Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 9:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce mini, “Zunubin mutanen Isra'ila da Yahuza ya kasaita ƙwarai. Ƙasar tana cike da jini, birnin kuma yana cike da rashin imani, gama sun ce, ‘Ubangiji ya rabu da ƙasar, ba ya ganinmu.’

Karanta cikakken babi Ez 9

gani Ez 9:9 a cikin mahallin