Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu, ba da jimawa ba, zan fashe hasalata a kanku, in aukar da fushina a kanku, in hukunta ku bisa ga ayyukanku. Zan hukunta ku saboda dukan Ć™azantarku.

Karanta cikakken babi Ez 7

gani Ez 7:8 a cikin mahallin