Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 7:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙaddararku ta auko muku, ya ku mazaunan ƙasar. Lokaci ya yi, rana ta gabato, ranar tunzuri, ba ta murna da ta sowa a kan duwatsu ba.

Karanta cikakken babi Ez 7

gani Ez 7:7 a cikin mahallin