Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“‘Tun da yake kin ƙazantar da Haikalina mai tsarki da gumakanki da abubuwanki masu banƙyama, hakika, ni Ubangiji Allah, zan kawar da ke, ba zan ji tausayinki ba, ba kuwa zan haƙura ba.

Karanta cikakken babi Ez 5

gani Ez 5:11 a cikin mahallin