Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 46:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutumin ya bi da ni ta hanyar da take gefen ƙofa mai fuskantar arewa, wajen jerin tsarkakakkun ɗakuna na firistoci, waɗanda suke fuskantar arewa. Na kuma ga wani wuri daga can ƙurewar yamma.

Karanta cikakken babi Ez 46

gani Ez 46:19 a cikin mahallin