Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 46:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada sarki ya ƙwace rabon gādon jama'a, ya hana musu. Sai ya ba 'ya'yansa maza rabon gādo daga cikin abin da yake nasa, amma kada ya ƙwace wa jama'ata abin da suka mallaka har su warwatse.”

Karanta cikakken babi Ez 46

gani Ez 46:18 a cikin mahallin