Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 46:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da sarki ya kawo hadayar ƙonawa ko hadayar salama ta yardar rai ga Ubangiji, sai a buɗe masa ƙofar da take fuskantar gabas. Zai kuwa miƙa hadayarsa ta ƙonawa ko ta salama kamar yadda yakan yi a ranar Asabar. Bayan da ya fita, sai a rufe ƙofa.

Karanta cikakken babi Ez 46

gani Ez 46:12 a cikin mahallin