Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 46:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin idodi da ƙayyadaddun lokatai, gārin hadayar da za a yi tare da bijimi wajen garwa guda ne, haka kuma na wadda za a yi tare da ragon, na wadda za a yi tare da 'yan ragunan kuwa, sai mutum ya kawo gwargwadon ƙarfinsa. A kuma kawo wajen kwalaba shida na man zaitun domin kowace garwa ta gari.

Karanta cikakken babi Ez 46

gani Ez 46:11 a cikin mahallin