Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 45:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A rana ta goma sha biyar ga watan bakwai, zai kuma ba da abubuwan nan har kwana bakwai domin yin hadaya don zunubi, da hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta gari game da mai.”

Karanta cikakken babi Ez 45

gani Ez 45:25 a cikin mahallin