Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 44:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce mini, “Ɗan mutum, ka lura sosai, ka gani da idanunka, ka kuma ji da kunnuwanka dukan abin da zan faɗa maka a kan dukan ka'idodin Haikalin Ubangiji da dukan dokokinsa. Ka lura sosai da waɗanda aka yardar musu su shiga Haikalin, da waɗanda ba a yarda musu su shiga ba.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:5 a cikin mahallin