Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 44:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba za su sami rabon gādo ba, gama ni ne rabon gādonsu. Ba za ku ba su abin mallaka a cikin Isra'ila ba, ni ne abin mallakarsu.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:28 a cikin mahallin