Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 44:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba za su kusaci gawa ba, don kada su ƙazantar da kansu, amma saboda mahaifi, ko mahaifiya, ko ɗa, ko 'ya, ko 'yar'uwar da ba ta kai ga yin aure ba, ko ɗan'uwa, sa iya ƙazantar da kansu.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:25 a cikin mahallin