Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 44:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce mini, “Wannan ƙofa za ta kasance a rufe, ba za a buɗe ta ba, ba wanda kuma zai shiga ta cikinta, gama Ubangiji Allah na Isra'ila ya shiga ta cikinta, saboda haka za ta kasance a rufe.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:2 a cikin mahallin